12 Afirilu 2026 - 23:09
Source: ABNA24
Bidiyon Yadda Jirgin Yaƙin Ruwan Amurka Ya Tsere Daga Mashigar Hurmuz 

Wannan faifan bidiyo na nuna yadda babban jirgin ruwan Amurka ya tsere bayan gargadin sojojin ruwa na IRGC daga gabashin mashigar Hormuz. An samu wasu rahotannin da ke cewa an ga wasu jiragen dakon mai guda biyu na Pakistan juya daga wucewa daga mashigar Hormuz. 

Kamfanin Dillancin Labaran ƙasa da ƙasa na Ahlul-Baiti (ABNA) ya habarta cewa: Wasu jiragen dakon mai da ke dauke da tutocin Pakistan guda biyu masu suna "Khairpur" da (Shalamar), wadanda majiyoyin labarai suka ruwaito 'yan sa'o'i kadan da suka gabata, suna kan hanyarsu ta dawowa daga mashigar Hurmuz bayan da suka kasa wucewa ta mashigar.

Tags

Your Comment

You are replying to: .
captcha